Ezekiel 40:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin ya ce mini, “Ɗakin da yake fuskantar kudu ne na firistocin da suke lura da haikali,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ مِنِ «وَنَّنْ طَاكِنْ دَيَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ كُدُ، دُواْمِنْ ڢِرِسْتُواْثِے نٜىٰ وَطَنْدَ سُكٜىٰ لُورَ دَ هَيْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce mini, “Wannan ɗaki wanda yake fuskantar kudu na firistoci ne waɗanda suke lura da Haikalin.