Ezekiel 40:47 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya auna filin, murabba’i ne, tsawonsa kamu ɗari, fāɗinsa kuma kamu ɗari. Bagaden kuwa yana a gaba a cikin haikalin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَ عَوْنَ ڢِيلِنَّنْ نَثِكِ، ڟَوُانْسَ كَمُ طَرِے طَيَ نٜىٰ، ڢَاطِنْسَ كُمَ كَمُ طَرِے طَيَ نٜىٰ، وَتُواْ كٜىٰنَنْ ڟَوُانْسَ دَ ڢَاطِنْسَ أَبُ طَيَ نٜىٰ؞ سَيْ نَغَ بَغَدٜىٰ كُمَ أَغَبَنْ هَيْكَلِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya auna filin, tsawonsa kamu ɗari ne, faɗinsa kuma kamu ɗari, wato murabba'i ke nan. Bagade kuma yana a gaban Haikalin.