Ezekiel 40:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya tafi ƙofar da take fuskantar gabas. Ya hau matakanta ya auna madogarar ƙofa; zurfinta kamu shida ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَتَڢِے يَشِغَ تَڧُواْڢَرْ دَتَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ غَبَسْ، سَيْ يَهَوْرَ تَمَتَاكَلَنْ، يَ عَوْنَ ثِكِنْ بَاكِنْ ڧُواْڢَرْ، سَنْدَنْ أَوُاْ طَيَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tafi kuma wajen ƙofar gabas ya hau matakanta, ya auna dokin ƙofar, faɗinta kamu shida ne.