Ezekiel 40:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zurfinsa kamu takwas ne, kaurin kowane madogarar ƙofarsa kuwa kamu biyu ne. Shirayi hanyar shiga yana fuskantar haikalin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ كَمُ تَݣُوسْ نٜىٰ؞ يَأَوْنَ غِنْشِڧِنْ غِدَنْ، كَمُ بِيُ؞ ذَوْرٜىٰنْ دَيَكٜىٰ عَڧُواْڢَرْ غِدَنْ يَنَ ڢُسْكَنْتَرْ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya auna shirayin bakin ƙofar kamu takwas ne. Sai kuma ya auna ginshiƙan shirayin kamu biyu ne. Shirayin ƙofar yana fuskantar ciki.