Ezekiel 41:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai ƙofofin shiga daga fili, ɗaya a arewa ɗaya kuma a kudu; fāɗin tushen da ya yi kusa da filin kamu biyar ne kewaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ ڧُواْڢَ طَيَ وَدَّ عَكٜىٰبِے تَثِكِ ذُوَا طَكُنَنْ أَجِيَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ نَهَيْكَلِنْ؞ أَݣَويْ كُمَ وَتَ ڧُواْڢَ وَدَّ عَكٜىٰبِے ذُوَا طَكُنَنْ أَجِيَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَغٜىٰڢٜىٰنْ كُدُ؞ ڢَاطِنْ تُوشٜىٰنْ دَيَكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ هَيْكَلِنْ دَ طَكُنَنْ، وَنْدَ كُمَ يَكٜىٰ ڟَكَانِنْ غِنِ دَ ڢِيلِ، كَمُ بِيَرْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana buɗe ƙofofin ɗakuna a wajen filin da yake tsakanin ɗakuna. Ƙofa ɗaya tana fuskantar wajen arewa, ɗaya kuma tana fuskantar wajen kudu. Faɗin filin da ya ragu kamu biyar ne.