Ezekiel 41:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya auna haikalin; tsawonsa kamu ɗari ne, tsawon filin haikalin da ginin tare da bangayensa su ma kamu ɗari ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتُمِنْ يَ عَوْنَ هَيْكَلِنْ دَغَ وَجٜىٰ، ڟَوُانْسَ كَمُ طَرِے نٜىٰ؞ يَكُمَ عَوْنَ ڢِيلِ دَغَ بَايَنْ هَيْكَلِنْ ذُوَا بَنْغُواْ نَبَايَ نَغِنِنْ دَيَكٜىٰ تَيَمَّ، كَمُ طَرِے طَيَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya auna Haikalin, tsawonsa kamu ɗari. Tsawon farfajiyar, da ginin, da katangarsa, kamu ɗari.