Ezekiel 41:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A filin da yake bisan ฦofar shiga na waje zuwa wuri mai tsarki na can ciki da kuma a bangayen da aka daidaita tsakani kewaye da wuri mai tsarki na can ciki da kuma na can waje
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ุงููุฏููุงูู ุฐูุงูู ุฐูุงูู ุนูุจูููโุบููุงูู ุฏููููู ุทููููู ุฏูุบู ุณูู
ููู ุจูุจููุฑู ฺงููุงฺูขูุฑู ูููููููู ุญูุฑู ุฐูููุง ฺงูุฑูู
ููู ุทูุงูููู ุฏูููููููฐ ุซููู ุซููู ุฏู ููู
ู ุนููููู ุฏููููู ุจูููโุบููุงูู ุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An zana siffofin kerubobi da na itatuwan dabino a bangon Haikali ciki da waje har zuwa kan ฦofar shiga. Zanen siffar itacen dabino yana a tsakanin kerub da kerub. Kowane kerub yana da fuska biyu.