Ezekiel 41:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
fuskar ษaya kamar ta mutum tana fuskantar zฤnen siffar itacen dabino a wannan gefe, ษaya fuskar kamar ta zaki tana fuskantar zฤnen siffar itacen dabino na wancan gefe. Haka aka zฤna su dukan a jikin bangon haikalin kewaye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุณููู ุทููู ุชูู
ูุชูู
ู ุชููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ุตฺูขููุฑู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุฏูุจูููููุงู ุงููุทููููู ุบูููฐฺขูููฐููุ ฺขูุณููู ุทููู ุชูุฐูุงูู ููู
ู ุชููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ุตฺูขููุฑู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุฏูุจูููููุงู ุงููููููุซููู ุบูููฐฺขูููฐููุ ุญููู ุนููููู ุฐูุงูู ุฐูุงูููู ุตฺูขูููุงฺูขูููุณู ุงูู ุฌูููฐุฑูููฐ ุนููููู ุฏููููู ุจูููโุบููุงูู ููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fuska ษaya kamar ta mutum tana fuskantar zฤnen siffar itacen dabino a wannan gefe. ฦaya fuskar kamar ta sagarin zaki tana fuskantar zฤnen siffar itacen dabino na wancan gefe. Haka aka zana dukan jikin bangon Haikalin da su.