Ezekiel 41:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga ƙasa zuwa daurin ƙofa, an zāna siffofin kerubobi da na itatuwan dabino a waje na wuri mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ڧَسَا ذُوَا سَمَ دَ ڧُواْڢَرْ، أَنْظَانَ صِڢَّرْ حَلِتَّ مَيْ ڢِكَڢِكِ دَ صِڢَّرْ إِتَاثٜىٰنْ دَبِينُواْ أَ جٜىٰرٜىٰ عَكَنْ بَنْغُواْ نَوَجٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga ƙasa zuwa ɗaurin ƙofa, an zana siffofin kerubobi da na itatuwan dabino.