Ezekiel 41:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma auna tsawon wuri mai tsarki da yake can ciki; tsawon kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu ashirin daga ƙurewa wuri mai tsarki da yake waje. Ya ce mini, “Wannan shi ne Wuri Mafi Tsarki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ عَوْنَ ڧَرَمِنْ طَاكِ نَثَنْ ثِكِ، ڟَوُانْسَ كَمُ عَشِرِنْ نٜىٰ، ڢَاطِنْسَ كُمَ كَمُ عَشِرِنْ؞ سَيْ مُتُمِنْ يَثٜىٰ مِنِ «وَنَّنْ شِينٜىٰ وُرِے مَڢِے ڟَرْكِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma auna ɗaki na ƙurewar ciki, tsawonsa kamu ashirin ne, faɗinsa kuma kamu ashirin. Sai ya ce mini, “Wannan shi ne Wuri Mafi Tsarki.”