Ezekiel 41:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga cewa haikalin yana da ɗagaggen tushe kewaye da shi, wanda ya zama harsashin ɗakunan da suke gefe. Tsawonsa kara guda ne mai tsawon kamu shida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَكُمَغَ تُوشٜىٰ عِنْدَ عَكَ غِنَا هَيْكَلِنْ دَ طَكُنَنْ، وَنْدَ يَكُمَ كٜىٰوَيٜىٰسُ، ڟَيِنْسَ دُواْغُوانْ كَمُ شِدَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga harsashi mai faɗi kewaye da Haikalin. Tsawon harsashin gini na ɗakunan karan awo mai tsawon kamu shida ne.