Ezekiel 41:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaurin bangon waje na ɗakunan da suke gefe kamu biyar ne. Faɗin filin da yake tsakanin ɗakunan da suke gefen haikalin
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَوْرِنْ كَتَنْ‌غَ تَوَجٜىٰ تَطَكُنَنْ، كَمُ بِيَرْ نٜىٰ؞ ڢَاطِنْ ڢِيلِنْ دَيَكٜىٰ ڟَكَانِنْ طَكُنَنْ دَسُكٜىٰ أَجِكِنْ بَنْ‌غُوانْ هَيْكَلِنْ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaurin katangar waje ta ɗakunan kamu biyar ne. Faɗin filin da yake tsakanin ɗakunan waje da na Haikali kamu ashirin ne kewaye da Haikalin.