Ezekiel 42:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin ya kai ni wajen arewa zuwa cikin filin da yake waje ya kuma kawo ni ɗakunan da suke ɗaura da filin haikalin da yake a gefen arewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً مُتُمِنْ يَڢِتَرْ دَنِے وَجٜىٰ تَڧُواْڢَرْ ثِكِ تَأَرٜىٰوَ؞ مُنْ جُويَا هَغُ سَيْ مُكَغَ وَطَنْسُ طَكُنَ أَ جٜىٰرٜىٰ لَيِ بِيُ؞ لَيِ طَيَ، أَنْغِنَ شِ أَجِكِنْ كَتَنْغَرْ ڢِيلِ نَثِكِ، لَيِ نَبِيُ كُمَ، أَنْغِنَ شِ يَدَّ بَايَنْسَ يَنَ أَجِكِنْ كَتَنْغَرْ دَتَكٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya kai ni a farfajiya da yake waje, ya kuma kai ni ɗakunan da yake kusa da farfajiyar Haikali, daura da ginin da yake wajen arewa.