Ezekiel 42:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da hanya a gabansu. Waɗannan sun yi kama da ɗakunan da suke wajen arewa; tsawonsu da fāɗinsu duk iri ɗaya ne, da irin mafita ɗaya da kuma yadda aka shirya su. Sun yi kama da ƙofofin da suke wajen arewa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِنْ كُمَ أَݣَويْ حَنْيَرْ دَ عَكٜىٰبِے أَغَبَنْسُ؞ أَنْ غِنَا طَكُنَنَّنْ كَمَرْ طَكُنَنْ دَسُكٜىٰ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ؞ ڟَوُانْسُ دَ ڢَاطِنْسُ، أَبُ طَيَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai hanya a gaban ɗakunan, sun kuma yi kama da ɗakunan da suke wajen arewa. Tsawonsu, da faɗinsu, da yadda aka shirya su, da ƙofofinsu duk iri ɗaya ne.