Ezekiel 42:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
haka ma ƙofofin ɗakunan a wajen kudu. Akwai ƙofa a farkon hanyar da ta yi hannun riga da ɗayan katangar da ta miƙe wajen gabas, inda za a iya shiga ɗakunan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ كَتَنْغَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ غَبَسْ نَجٜىٰرٜىٰنْ غِنِنْ طَكُنَنَّنْ، أَݣَويْ كُمَ ڧُواْڢَ عَثِكِنْ كَتَنْغَرْ دُواْمِنْ مُتَنٜىٰ سُشِغَ ثِكِنْ طَكُنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar ƙofofin ɗakunan da suke wajen kudu, haka nan kuma akwai ƙofa a hanyar da take gaban katanga a wajen gabas, in za a shiga.