Ezekiel 42:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya gama auna filin da yake cikin haikali, sai ya fitar da ni ta ƙofar gabas ya auna dukan filin kewaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَغَمَ عَوْنَ غِنٜىٰ غِنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ أَ ڢِيلِ نَثِكِ نَهَيْكَلِنْ، سَيْ يَڢِتَرْ دَنِے تَڧُواْڢَرْ غَبَسْ؞ سَيْ يَ عَوْنَ دُكَنْ ڢِيلِنْ دَيَكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ هَيْكَلِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya gama auna cikin Haikalin, ya fito da ni ta ƙofar gabas, sa'an nan ya auna filin da yake kewaye da Haikalin.