Ezekiel 42:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gaban ɗakunan akwai hanya a can ciki mai fāɗin kamu goma, tsawonta kuma kamu ɗari. Ƙofofinsu suna wajen arewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَغَبَنْ طَكُنَنَّنْ أَݣَويْ حَنْيَرْ دَ عَكٜىٰبِے، ڢَاطِنْتَ كَمُ غُواْمَ نٜىٰ، ڟَوُانْتَ كُمَ كَمُ طَرِے طَيَ نٜىٰ؞ ڧُواْڢُواْڢِنْ طَكُنَنْ سُنَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gaban ɗakunan akwai hanya mai faɗin kamu goma, tsawonta kuwa kamu ɗari. Ƙofofinsu suna fuskantar arewa.