Ezekiel 42:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗakunan da suke bisa ba su da fāɗi, gama mataki hawan benen ya cinye wuri fiye da a ɗakunan da suke a hawa na ƙasa da na tsakiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكُواْوَثٜىٰ هَوَ تَغِنِنْ، ڢَاطِنْ طَكُنَنْ بَيْ كَيْ نَطَكُنَنْ ڧَسَابَ، غَمَا هَنْيُواْيِنْ دَ ذَاعَ بِے أَ هَوَ تَسَمَ سُنْثِنْيٜىٰ ڢِيلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗakunan da suke a hawa na uku ba su da fāɗi, gama hanyar benen ya cinye wuri fiye da ɗakunan da suke a hawa na ƙasa da na tsakiya.