Ezekiel 42:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗakunan da suke a hawa na uku ba su da ginshiƙai, yadda filayen suka kasance da su, saboda haka suka matsu fiye da waɗanda suke a hawa na ƙasa da na tsakiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَكُنَنْ أَ هَوَ تَ عُكُ كُوَ سُنْ ڟَيَ عَكَنْ هَوَ تَبِيُ دَ تَطَيَ؞ سَبُواْدَ حَكَ وَطَنَّنْ طَكُنَ بَاسُ دَ غِنْشِڧَيْ كَمَرْ سَوْرَنْ غِنٜىٰ غِنٜىٰ أَ ڢِيلِ نَثِكِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗakunan suna da hawa uku, amma ba su da ginshiƙai kamar na farfajiyar da suke waje. Saboda haka ɗakunan da suke a hawa na uku ba su kai girman waɗanda suke a hawa na ƙasa da na tsakiya ba.