Ezekiel 42:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda tsawon jerin ɗakunan da suke a gefe kusa da filin da yake waje kamu hamsin ne, tsawon jerin ɗakunan da suke a gefen da yake kurkusa da wuri mai tsarki kamu ɗari ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جٜىٰرٜىٰنْ طَكُنَنْ أَطَيَنْ غٜىٰڢٜىٰ كُسَدَ ڢِيلِ نَوَجٜىٰ كُوَ، ڟَوُانْسَ كَمُ حَمْسِنْ نٜىٰ؞ جٜىٰرٜىٰنْ طَكُنَنْ دَيَكٜىٰ مَڢِے كُسَدَ هَيْكَلِ، ڟَوُانْسَ كَمُ طَرِے طَيَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsawon ɗakunan da suke fuskantar farfajiyar waje kamu hamsin ne. Waɗanda suke fuskantar Haikalin kuwa tsawonsu kamu ɗari ne.