Ezekiel 42:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗakunan da suke can ƙasa suna da ƙofar shiga a wajen gabas in za a shiga cikinsu daga filin da yake waje.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَڧَسَا دَ وَطَنَّنْ طَكُنَ، أَݣَويْ حَنْيَرْ دَتَبِے دَغَ غَبَسْ دُواْمِنْ أَ شِغَ طَكُنَنْ دَغَ ڢِيلِ نَوَجٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙasa da ɗakunan nan akwai ƙofa a gefen gabas, in za a shiga cikinsu daga farfajiyar waje.