Ezekiel 43:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin ya kawo ni ƙofar da take fuskantar gabas,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ وَنَّنْ سَيْ مُتُمِنْ يَسَاكٜىٰ كَيْنِ ڧُواْڢَرْ دَتَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ غَبَسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka kuma sai ya kai ni ƙofar da take fuskantar gabas.