Ezekiel 43:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma in suka ji kunyar abubuwan da suka aikata, sai ka sanar musu fasalin haikalin da shirye-shiryensa, ฦ™ofofinsa na shiga da fita, dukan fasalinsa da dukan ฦ™aโ€™idodinsa da dokokinsa. Ka rubuta waษ—annan a gabansu saboda su yi aminci da fasalinsa su kuma kiyaye dukan ฦ™aโ€™idodinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ุณูู†ู’ุฌู ูƒูู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒูŽุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ู…ูุณู ุดูุฑูู†ู’ ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ูู†ู’ ุฏูŽ ฺŸูŽุงุฑูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ูˆูุฑูŽุงุฑูœู‰ูฐู†ู’ ฺขูุชูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ุดูุบููˆุงู’ูˆูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ูƒูŽู…ูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽ ุฏููƒูŽุž ูƒูŽุณูŽู†ูŽุฑู’ ู…ูุณู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺงูŽูฐุนูุฏููˆุงู’ุฏูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุดูุฑูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุฏููˆุงู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ุณูŽุŒ ูƒูŽูƒูู…ูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ุณู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ฺŸูŽุงุฑูู†ู’ุณูŽุŒ ุณููƒูู…ูŽ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺงูŽูฐุนูุฏููˆุงู’ุฏูู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan sun ji kunyar dukan abin da suka aikata, sai ka nuna musu fasalin Haikalin, da tsarinsa, da wuraren fita, da wuraren shiga, da fasalinsa duka. Ka kuma sanashe su dukan ka'idodinsa, da dukan dokokinsa. Ka rubuta a gaban idanunsu don su kiyaye, su aikata dukan dokokinsa da dukan ka'idodinsa.