Ezekiel 43:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai na ga ษaukakar Allah na Israโila tana tahowa daga gabas. Muryarsa ta yi kamar rurin ruwaye masu gudu, ฦasa kuma ta haskaka da ษaukakarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู ูููู ฺงูููุดููู ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ูููู ุฐูููุง ุฏูุบู ุบูุจูุณูุ ฺงูุงุฑูุฑู ุฐูููุงููุณู ุชููู ููู
ูุฑู ฺงูุงุฑูุฑู ู
ููุงฺูููู ุชูููฐููุ ุฏููููููุง ูููู ุชูุญูุตููููู ุณูุจููุงูุฏู ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga zatin Allah na Isra'ila yana tahowa daga gabas. Muryar Allah ta yi amo kamar rurin teku. Duniya kuwa ta haskaka da zatinsa.