Ezekiel 43:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A rana ta biyu za ka miƙa bunsuru marar lahani domin hadaya don zunubi, za a kuma tsarkake bagaden yadda aka yi da bijimin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَ رَانَ تَبِيٜىٰ، ذَاكَ مِيڧَ بُنْسُرُ مَرَرْ تَبُواْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ؞ ذَاعَكُمَ ڟَبْتَثٜىٰ بَغَدٜىٰنْ كَمَرْ يَدَّ دَا عَكَ ڟَبْتَثٜىٰشِ دَ جِنِنْ بِجِمِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan rana ta biyu za ka miƙa bunsuru marar lahani domin yin hadaya don zunubi, bagaden kuma zai tsarkaka, kamar yadda aka tsarkake shi da bijimin.