Ezekiel 43:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ka gama tsarkake shi, sai ka miƙa ɗan bijimi da kuma rago daga cikin garke, dukansu marasa lahani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كَغَمَ ڟَبْتَثٜىٰ بَغَدٜىٰنْ، سَيْ كَمِيڧَ بِجِمِ مَرَرْ تَبُواْ دَ ضَغُواْ مَرَرْ تَبُواْ دَغَ ثِكِنْ غَرْكٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka gama tsarkake shi, sai ka miƙa bijimi da rago marar lahani.