Ezekiel 43:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka miƙa su a gaban Ubangiji, firistoci kuma za su barbaɗe gishiri a kansu su kuma miƙa su kamar hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ مِيڧَسُ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ، ڢِرِسْتُواْثِے ذَاسُسَا غِشِرِ عَكَنْ نَامَنْسُ، سُكُمَ مِيڧَ دَبُّواْبِنَّنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka kawo su a gaban Ubangiji, firistoci za su barbaɗe su da gishiri, su miƙa su hadayar ƙonawa ga Ubangiji.