Ezekiel 43:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kwana bakwai za ka tanada bunsuru kullum domin hadaya don zunubi; za ka kuma tanada ɗan bijimi da rago daga garke, dukansu marasa lahani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُواْوَثٜىٰ رَانَ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ ڢِرِسْتُواْثِے ذَاسُيِ تَمِيڧَ عَكُيَ طَيَ دَ بِجِمِ طَيَ دَ ضَغُواْ طَيَ، دُكَنْسُ مَرَرْ تَبُواْنٜىٰ، دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace rana za ka riƙa miƙa akuya, da bijimi, da rago, marasa lahani domin yin hadaya don zunubi, har kwana bakwai.