Ezekiel 43:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wahayin da na gani ya yi kamar wahayin da na gani saโad da ya zo don yฤ hallaka birnin, kamar kuma wahayin da na gani kusa da Kogin Kebar, na kuwa fฤษi rubda ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูุนูููุฑูุฏู ููุบููู ุชููู ููู
ู ุฏู ุฑูุนูููุฑูุฏู ููุบููู ุงููุฏูุงุ ุณูุนูุฏูู ุงูููููู ููุฐููุงู ุฏููุงูู
ููู ูููููููููุฑู ุฏู ุจูุฑูููููุ ููู
ู ููู
ูุฑู ุฑูุนูููุฑูุฏู ููุบููู ุนูุจูุงูููู ูููุงูุบููู ููููฐุจูุฑูุ ุณููู ฺููขูุงุทู ุฏู ฺขูุณููู ุญูุฑู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wahayin da na gani ya yi kama da wahayin da na gani lokacin da ya hallaka birnin, kamar kuma wanda na gani a bakin kogin Kebar. Sai na fฤษi rubda ciki.