Ezekiel 43:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda mutumin yana tsaye kusa da ni, na ji wani yana magana da ni daga cikin haikalin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مُتُمِنَّنْ يَكٜىٰ ڟَيٜىٰ كُسَدَنِے، سَيْ نَجِ وَنِ يَنَ مَغَنَ دَنِے دَغَ ثِكِنْ هَيْكَلِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da mutumin yake tsaye kusa da ni, sai Ubangiji ya yi magana da ni daga cikin Haikalin.