Ezekiel 43:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu bari su kawar da karuwancinsu da gumakansu waɗanda ba su da rai na sarakunansu daga gabana, zan kuwa zauna a cikinsu har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ، بَرِ سُكَوَرْدَ كَارُوَنْثِنْسُ نَسُجَّدَ غَ غُمَكَنْسُ دَ صِڢُّواْڢِنْ سَرَاكُنَنْسُ دَغَ غَرٜىٰنِ، نِے كُوَ ذَنْ ذَوْنَ عَثِكِنْسُ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu sai su zubar da gumakansu da siffofin sarakunansu nesa da ni, ni kuwa zan zauna a cikinsu har abada.