Ezekiel 44:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin ya komo da ni zuwa ƙofar waje na wuri mai tsarki, wadda take fuskantar gabas, tana kuwa a rufe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً مُتُمِنْ يَكَيْنِ ڧُواْڢَرْ وَجٜىٰ تَڢِيلِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے وَدَّ تَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ وَجٜىٰنْ غَبَسْ؞ ڧُواْڢَرْ أَ رُڢٜىٰ تَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma komo da ni ƙofar waje ta Haikali wadda take wajen gabas. Ƙofar kuwa tana rufe.