Ezekiel 44:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Lawiyawan da suka yi nesa da ni sa’ad da Isra’ila suka kauce da kuma waɗanda suka karkata daga gare ni suka bi gumakansu, dole su ɗauki alhakin zunubinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا لَوِيَاوَا وَطَنْدَ سُكَيِ نٜىٰسَ دَنِے، سُنَ بِنْ غُمَكَنْسُ سَعَدَّ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ كَوْثٜىٰ، تُواْ، لَوِيَاوَنَّنْ نٜىٰ ذَاسُ طَوْكِ أَلْحَكِنْ لَيْڢِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma Lawiyawa waɗanda suka yi nisa da ni, suka rabu da ni, suna bin gumakansu, sa'ad da mutanen Isra'ila suka karkata, za su ɗauki alhakin muguntarsu.