Ezekiel 44:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œโ€†โ€˜Saโ€™ad da suka shiga ฦ™ofofin fili na can ciki, dole su sa tufafin lilin; kada su sa wani rigar da aka yi da ulu yayinda suke hidima a ฦ™ofofin fili na can ciki da cikin haikali.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูŽ ุดูุบูŽ ฺงููˆุงู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ ฺขููŠู„ู ู†ูŽุซูŽู†ู’ ุซููƒูุŒ ุฐูŽุงุณูุณูŽุง ุฑููŠุบูู†ูŽู†ู’ ู„ููŠู„ูู†ู’ุž ุจูŽุฐูŽุงุณู ุณูŽุง ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽ ุธูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุนูู„ูุจูŽุŒ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูœู‰ูฐูŠูู†ู’ ุญูุฏูู…ูŽ ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ฺงููˆุงู’ฺขููˆุงู’ฺขู ู†ูŽฺขููŠู„ู ู†ูŽุซูŽู†ู’ ุซููƒู ูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka shiga ฦ™ofofin fili na can ciki, sai su sa rigunan lilin, kada su sa abin da aka yi shi da ulu, sa'ad da suke hidima a ฦ™ofofin fili na can ciki, da cikin Haikalin.