Ezekiel 44:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce mini, โWannan ฦofar za tฤ kasance a rufe. Ba za a buษe ta ba; ba wanda zai shiga ta wurinta. Za tฤ kasance a rufe domin Ubangiji, Allah na Israโila, ya shiga ta wurinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ู
ููู ยซููููููู ฺงููุงฺูขู ุฐูุงุชู ููุณูููุซูููฐ ุงูู ุฑฺูขูููฐุ ุจูุฐูุงุนู ุจููุทูููฐุชูุจูุ ุจูุงููููุฏู ุฐููู ุดูุบู ูููุงู ูููููู ฺขูููููู ูููููููููู ุชูุซูููููุชูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุดูุบู ุชูุซูููููุชูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฐูุงุชู ููุณูููุซูููฐ ุงูู ุฑฺูขูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce mini, โWannan ฦofa za ta kasance a rufe, ba za a buษe ta ba, ba wanda kuma zai shiga ta cikinta, gama Ubangiji Allah na Isra'ila ya shiga ta cikinta, saboda haka za ta kasance a rufe.