Ezekiel 44:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ba za su aske kawunansu ko su bar gashin kansu ya yi tsayi ba, amma sai su sausaye gashin kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹بَذَاسُ أَسْكٜىٰ كَنْسُبَ، بَكُمَ ذَاسُبَرْ غَاشِنْسُ يَيِ ڟَيِبَ، سَيْدَيْ سُضَغٜىٰ غَاشِنْ كَنْسُ كَوَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ba za su aske kansu ba, ba kuma za su bar zankayensu su yi tsayi ba, sai su sausaye gashin kansu.