Ezekiel 44:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su koyar da mutanena bambanci tsakanin tsarki da rashin tsarki su kuma nuna musu yadda za su bambanta marar tsarki da mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹سُونٜىٰ ذَاسُ كُواْيَوَ جَمَعَتَ بَمْبَنْثِنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ ڟَرْكِے دَ مَرَرْ ڟَرْكِے، سُكُمَ نُونَ مُسُ يَدَّ ذَاسُ بَمْبَنْتَ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ ڟَبْتَ دَ مَرَرْ ڟَبْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Za su koya wa jama'ata bambancin halal da haram, su kuma nuna musu yadda za su rarrabe tsakanin tsattsarka da marar tsarki.