Ezekiel 44:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Firist ba zai ƙazantar da kansa ta wurin zuwa kusa da gawa ba; amma, in gawar mahaifinsa ko mahaifiyarsa, ko ɗansa ko ’yarsa, ko ɗan’uwansa ko ’yar’uwarsa ce, to, ba zai ƙazantar da kansa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاسُ مَڟُواْ كُسَدَ غَاوَابَ، دُواْمِنْ كَدَ سُڧَظَنْتَرْ دَكَنْسُ؞ عَمَّا ذَاسُ عِيَ ڧَظَنْتَرْ دَكَنْسُ سَبُواْدَ بَابَ، كُواْ مَامَا، كُواْ طَا، كُواْ یَ، كُواْ طَنْعُوَ، كُواْ یَرْعُوَرْ دَ بَتَيِ عَوْرٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ba za su kusaci gawa ba, don kada su ƙazantar da kansu, amma saboda mahaifi, ko mahaifiya, ko ɗa, ko 'ya, ko 'yar'uwar da ba ta kai ga yin aure ba, ko ɗan'uwa, sa iya ƙazantar da kansu.