Ezekiel 44:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan mutumin ya kawo ni ta hanyar ฦofar arewa zuwa gaban haikali. Na duba na kuma ga ษaukakar Ubangiji tana cika haikalin Ubangiji, sai na fฤษi rubda ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูู
ููู ูููููฐููุงููู ุงููุบูุจููู ูููููููููู ุชูููููููุฑู ฺงููุงฺูขูุฑู ุงููุฑูููฐููุ ุฏูููุฏููุจูุ ููุบู ฺงูููุดููู ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑู ููููููููฐูู ููุซููู ูููููููููู ููููููููฐูู ุ ูููููู ฺขูุงุทู ุฏู ฺขูุณูููุชู ุญูุฑู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya kawo ni a gaban haikalin ta hanyar ฦofar arewa. Da na duba, na ga zatin Ubangiji cike da Haikalin, sai na faษi rubda ciki.