Ezekiel 44:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Faɗa wa ’yan tawayen gidan Isra’ila, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ayyukan banƙyamarku sun isa haka, ya gidan Isra’ila!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَثٜىٰ وَیَنْ تَاوَيٜىٰنَّنْ، وَتُواْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، ‹إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، يَا كُو غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، كُنْ وُثٜىٰ غُواْنَ دَ إِرِ دَ دُكَنْ أَيُّكَنْكُ نَبَنْ ڨَمَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka ce wa 'yan tawaye, mutanen Isra'ila, ni Ubangiji Allah, na ce, ‘Ku daina ayyukanku na banƙyama.