Ezekiel 45:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Efa da garwan su kasance girmansu ɗaya, garwan ya zama kashi ɗaya bisa goma na ganga efa kuma ya zama kashi ɗaya bisa goma na ganga; ganga fitaccen ma’auni na duka biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ݣُونُوانْ أَوُاْ نَ عٜىٰڢَ دَ نَبَتْ، غِرْمَنْسُ يَذَمَ طَيَ؞ بَتْ ذَيْ طَوْكِ طَيَ ثِكِنْ غُواْمَ نَ عُواْمٜىٰرْ؞ عٜىٰڢَ ذَيْ طَوْكِ طَيَ ثِكِنْ غُواْمَ نَ عُواْمٜىٰرْ؞ بِسَغَ عُواْمٜىٰرْ، ذَاعَ عَوْنَ كُواْمٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kwanon awo na mudu da na garwa girmansu ɗaya ne. Garwa goma ganga guda ne. Ganga ita ce za ta zama fitaccen ma'auni.