Ezekiel 45:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Wannan ita ce bayarwa ta musamman da za ku miƙa, kashi ɗaya bisa shida na efa daga kowace gangan alkama da kashi ɗaya bisa shida na efa daga kowace gangan sha’ir.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹وَنَّنْ عِتَثٜىٰ بَايَرْوَرْ دَ ذَاكُيِ؞ ذَاكُ بَادَ كَشِ طَيَ دَغَ ثِكِنْ شِدَ نَ عٜىٰڢَ دَغَ ثِكِنْ كُواْوَنٜىٰ عُواْمٜىٰرْ نَأَلْكَمَ دَ كَشِ طَيَ دَغَ ثِكِنْ شِدَ نَ عٜىٰڢَ دَغَ كُواْوَنٜىٰ عُواْمٜىٰرْ نَهَڟِنْ بَلٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Wannan ita ce bayarwar da za ku yi. Za ku ba da ɗaya daga cikin shida na mudu daga kowace ganga ta alkama, da ɗaya daga cikin shida na mudu daga kowace ganga ta sha'ir.