Ezekiel 45:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sashe na man da aka ƙayyade, da aka auna da garwa, kashi ɗaya bisa goma ne na garwa daga ganga (wanda yakan ci garwa goma, gama garwa goma suna daidai da ganga guda).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ عِتَثٜىٰ بَايَرْوَرْ مَنْ ظَيْتُنْ دَ ذَاكُيِ؞ ذَاكُ بَادَ كَشِ طَيَ دَغَ ثِكِنْ غُواْمَ نَبَتْ دَغَ كُواْوَنٜىٰ كُوارْ؞ بَتْ غُواْمَ ذَيْبَادَ كُوارْ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku ba da ɗaya daga cikin goma ta garwa daga kowace ganga ta mai. Ganga tana cin garwa goma.