Ezekiel 45:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutanen ƙasar za su yi wannan bayarwa ta musamman saboda amfanin sarki a Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ جَمَعَرْ ڧَسَرْ ذَاسُيِ وَطَنَّنْ بَيٜىٰ بَيٜىٰ تَهَنُّنْ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Dukan mutanen ƙasar za su yi wannan bayarwar domin Sarkin Isra'ila.