Ezekiel 45:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga cikin wannan, sashe guda da yake murabba’i mai tsawo kamu 500 zai zama don wuri mai tsarki, kamu 50 kewaye da shi zai zama fili.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ سَاشٜىٰنَّنْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ، ذَاعَ كٜىٰٻٜىٰ سَاشٜىٰ دُواْمِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے وَنْدَ ڟَوُانْسَ دَ ڢَاطِنْسَ ذَاسُ كَيْ كَمُ طَرِے بِيَرْ؞ عَڟَكِيَرْ سَاشٜىٰنْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ، ذَاعَ كُمَ كٜىٰٻٜىٰ ڢِيلِ وَنْدَ ذَيْ كَيْ كَمُ حَمْسِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin wannan, murabba'i mai tsawo kamu ɗari biyar, da faɗi ɗari biyar, zai zama wuri mai tsarki, fili kuma mai kamu hamsin zai kewaye wurin nan mai tsarki.