Ezekiel 45:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘A wata na fari a rana ta goma sha huɗu za ku kiyaye Bikin Ƙetarewa, bikin da yakan ɗauki kwana bakwai, a lokacin ne za ku riƙa cin burodi marar yisti.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹أَ رَانَ تَغُواْمَشَا حُطُ غَ وَتَنْ ڢَرْكُواْ، ذَاكُ كِيَايٜىٰ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ؞ ذَاكُ ثِ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A kan rana ta goma sha huɗu ga watan fari kuma za ku kiyaye Idin Ƙetarewa. Za ku riƙa cin abinci marar yisti har kwana bakwai.