Ezekiel 45:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana sarki zai tanada bijimi a matsayin hadaya don zunubi domin kansa da kuma domin dukan mutanen ƙasar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ سَرْكِے ذَيْ تَنَدَ بِجِمِنْ دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ دُواْمِنْ كَنْسَ دَ دُكَنْ جَمَعَرْ ڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar, sarki zai ba da bijimi domin kansa da jama'ar ƙasar, saboda yin hadaya don zunubi.