Ezekiel 45:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace rana a kwanaki bakwai na Bikin zai tanada bijimai guda bakwai da raguna bakwai marar lahani a matsayi hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji, da kuma bunsuru saboda hadaya don zunubi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكُواْوَثٜىٰ رَانَ تَݣُونَكِے بَݣَويْ نَبِكِ، ذَيْبَادَ بِجِمِ بَݣَويْ دَ رَغُنَ بَݣَويْ مَرَسَ تَبُواْ دُواْمِنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا غَ يَهْوٜىٰهْ ؞ كُواْوَثٜىٰ رَانَ كُمَ ذَيْبَادَ بُنْسُرُ طَيَ دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranaku bakwai na Idin, zai ba da bijimi bakwai da raguna bakwai marasa lahani hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji. Kowace rana kuma zai ba da bunsuru hadaya don zunubi.