Ezekiel 45:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘A lokacin kwana bakwai na Bikin, waɗanda za su fara a wata na bakwai a rana ta goma sha biyar, zai ba da abubuwan nan saboda hadayu don zunubi, hadayu na ƙonawa, hadayu na gari da kuma mai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹أَ رَانَ تَغُواْمَشَا بِيَرْ غَ وَتَنْ بَݣَويْ نَبِكِنَّنْ، ذَيْ يِݣُونَ بَݣَويْ يَنَ تَبَادَ بَيٜىٰ بَيٜىٰ دُواْمِنْ يِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ دَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا دَ هَدَايَ تَهَڟِ، تَرٜىٰدَ مَيْ نَكُواْوَثٜىٰ هَدَايَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A rana ta goma sha biyar ga watan bakwai, zai kuma ba da abubuwan nan har kwana bakwai domin yin hadaya don zunubi, da hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta gari game da mai.”