Ezekiel 45:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani sashi kuma mai tsawo kamu 25,000 da fฤษ—i 10,000 zai zama na Lawiyawa, waษ—anda suke hidima a cikin haikali, zai zama mallakarsu don su zauna a ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู ุณูŽุงุดูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ฺŸูŽูˆูุงู†ู’ุณูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽูŠู’ ูƒูŽู…ู ุฏูุจููˆ ุนูŽุดูุฑูู†ู’ ุฏูŽ ุจููŠูŽุฑู’ุŒ ฺขูŽุงุทูู†ู’ุณูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽูŠู’ ูƒูŽู…ู ุฏูุจููˆ ุบููˆุงู’ู…ูŽุŒ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ู†ูŽ ู„ูŽูˆููŠูŽุงูˆูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุญูุฏูู…ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ูุŒ ูˆูุฑูŽุงุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽุซููƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani sashi kuma mai tsawo kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], da faษ—i kamu dubu goma [10,000], zai zama na Lawiyawa masu hidima cikin Haikalin, zai zama wurin da za su mallaka, su zauna a ciki.